#Daga Ameer Tech
Wani bincike da Alyaum Team Tv tayi ta gano tunda aka fara gasar kofin duniya (world cup) a shekarar 1930.
Kimanin yan wasa guda 173 ne, aka bawa katin kora (Jan kati ) a Gasar cikin shekaru92.
Yaya kuka kalli wannan binciki.
Ku turawa abokanku ta hanyar shere