Tarihin dan wasan da ya fara zura kwallo a ragar sa a duniya


 A tarihin kwallon kafa yan wasa sukan zura kwallo a ragar su cikin rashin sani a lokacin wasa idan suka fuskanci matsi kokuma sakaci a wannan lokacin.


Komai a duniyar kwallon kafa Yana da mafari, kamar yadda muka binciko muku Manuel Rosas a matsayin dan wasa na farko da ya Fara cin gida ma'ana ya zuraManuel Rosas shine dan wasan da yafara zura kwallo a ragar sa a tarihin kwallon kafa, Rosas ya zura kwallo a ragar sa a karawar kasar Mexico da Chile a shekara ta 1930.

Manuel Rosas su biyu ne, akwai Dan kasar Argentina da Kuma dan kasar Mexico, dan kasar Argentina cikakken sunan sa shine Juan Manuel de Rosas Wanda Shi dan siyasa ne Kuma Shugaban mulkin kama karya a kasar ta Argentina, ya Kuma jagoran rundunar soja Kuma cikakken dan siyasa ne.


Dan kasar Mexico Kuma shine Manuel Rosas, dan wasa ne shi wanda shine ya kafa mummunan tarihin Fara zura kwallo a ragar sa a tarihin kwallon kafa.

Post a Comment

Previous Post Next Post